Watan Ramadan yana karatowa:
IQNA - Wata kungiya mai zaman kanta a kasar Turkiyya na shirin samar da abinci ga mabukata a kasashe 67 a cikin wannan wata na Ramadan.
Lambar Labari: 3492743 Ranar Watsawa : 2025/02/14
Tehran (IQNA) Wata kungiyar agaji a kasar Saudiyya tana raba abinci kimanin miliyan daya da dubu dari biyu a cikin watan Ramadan.
Lambar Labari: 3488865 Ranar Watsawa : 2023/03/26